Jihar Osun
Jam'iyyar PRP ta ba mutane mamaki, kwatsam ‘Dan takara ya fasa neman mulki.. Uwar Jam’iyyar ta na zargin wanda aka ba tikitin Gwamna da laifuffuka da-dama.
Awanni kaɗan bayan muhawara tsakanin yan takara, wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki gidan ɗan takarar gwamnan jihar Osun a zaɓen da ke tafe 16 ga watan Yuli.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Kwankwaso, ya roki mazauna Osun su fito kwansu da kwarkwata su zabi jam'iyyar NNPP mai kayan marmari don kawo canji mai amfani.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna karfin gwiwar cewa jam'iyyarsa ta APC za ta yi nasara a zaben gwamnan jihar Osun da za a yi cikin gaskiya da adalci.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabenta na gwamnan jihar Osun. Sai dai kuma yawancin gwamnoninta basu hallara ba.
Akalla mambobin jam’iyyar PDP 10,000 ne aka bayyana cewa sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Osun a ranar Litinin, 27 ga wata
A ranar 16 ga watan Yuli, 2022, INEC zata gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun, jam'iyyar PDP ta fara shirye-shirye a kokarinta na ganin ta samu nasara a zaɓen.
Gwamna Oyetola na Osun ya samu gagarumin goyon baya a yankin mahaifarsa yayin da shi da jam'iyyarsa ta APC ke kokarin ganin ya zarce kan karagar mulki a zaɓe
Hukumar Yaki da Rashawa Da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Ta'annati, EFCC, ta yi nasara bayan gurfanar da wasu mutane biyar a kotunan tarayya da manyan kotun
Jihar Osun
Samu kari