Jihar Osun
A yau Juma'a 24 ga watan Maris ne kotun daukaka kara dake zamanta a FCT ta yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Osun inda ta bawa Ademola Adeleke na PDP nasara
Kotun daukaka kara na zaben gwamnan a jihar Osun ta yanke hukunci inda ta jadada nasarar Ademola Adeleke. Kotun ta jingine hukuncin baya na soke nasarar Oyetola
Kotun daukaka ƙara ta bayyana yau a matsayin ranar da zata zartar da hukuncin ta kan ɗaukaka ƙarar da gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, yayi a gabanta..
Sakamakon zaben yan majalisar jihar Osun da aka gudanar ya nuna cewa jam'iyyar PDP ta yi galaba kan APC, ta ci yan majalisu 25 cikin 26 a majalisar dokoki.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya gargaɗi bankunan kasuwanci su dakatar da baiwa mutane tsohon naira idan sun san ba zasu karba ba idan an kawo musu.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Osun ta karyata rade-radin cewa gwamnan jihar Ademola Adeleke na shirin komawa All Progressives Congress (APC).
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Osun ta karyata rahoton da ke yawo a soshiyal midiya cewa gwamna Ademola Adeleke ya gama shirin tattara kayansa zau koma APC.
Wasu miyagun yan daban siyasa da ake zargin na jam'iyyar PDP ne sun je har cikin gida sun kashe jagoran jam'iyyar APC a a jihar Osun da ke kudu maso yammaci.
Wasu mutane da ake zargin jami'an DSS ne na bogi sun shiga hannun jami'an yan sanda a Osun. An kama su ne yayin da suka tunkari yan sandan suna neman hadin kai.
Jihar Osun
Samu kari