Jihar Osun
Jami'an rundunar yan sandan jihar Osun sun yio nasarar kama wani direba mazaunin Ibadan da ke jihar Oyo, Saheed Abioye wanda ya shahara sosai wajen satar waya.
Tajuddeen Abbas ya kama hanyar darewa kujera, ‘Yan majalisar wakilai 200 na tare da shi, sun hada da wadanda ke kujera da wadanda suka ci zabe a karon farko
Wani mutum mai suna Abiodun Akinyemi ya roki wata kotun al’ada da ta raba aurensa wanda suka shafe shekaru 18 da matarsa saboda barazanar kisa da take masa.
Gwamna Ademola Adeleke da wasu gwamnoni 4 da suka yi nasara a kotu bayan shafe watanni ana dambarwa a kotuna daban daban sakamakon zabubbuka da aka gudanar.
Tsohon gwamnan jihar Osun, ya taya gwamna Ademola Adeleke, murnar nasarar da ya samu a kotu. Ya shawarce shi da ya mayar da hankali kan jagoranci mai kyau.
Zaɓabɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya taya gwamna Ademola Adeleke, na Osun, murnar nasarar da ya samu a kotun ƙoli, kan shari'ar zaɓen gwamna.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, yankin Kudu maso Yamma, Hon. Olasoji Adagunodo. Olasoji ya mutu ne a ƙasar Amurka.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya yi jawabi a karon farko kan nasarar da ya samu a kotun ƙoli, ya buƙaci Oyetola da jam'iyyar APC, su ba shi haɗin kai.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya buƙaci al'ummar jihar Osun da su ba gwamnan jihar, Ademola Adeleke, dukkanin haɗin kan da ya ke buƙata domin cigaban jihar.
Jihar Osun
Samu kari