Ogun
Ana wata ga wata: Jami'an 'Yan sanda da Mahauta sun yi artabu a Kudancin Najeriya
A ranar Alhamis ta yau ne gwamnatin jihar Oyo karkashin jagorancin gwamna Abiola Ajimobi, ta rufe babbar Kasuwar nan ta Bodija dake birnin Ibadan yayin da jami'an 'yan sanda da Mahauta suka yi artabu kan rashin jituwa.
Wanda yaki ji baya ki gani ba: Azal ta fada kan wani barawon babur, ya mutu a aikin banza
Kaakakin rundunar, Abimbola Oyeyemi ne ya sanar da haka, inda yace Ajao da Aigba sun shiga hannu ne a ranar Larabar data gabata, a kauyen Baagbon dake cikin karamar hukumar Odede na jihar Ogun, inda suka kama su dauke da babur, ki
Dalilin da yasa na kashe daliban makaranta - Matashi
Wani mutum da ake zargi da tabuwan hankali, Lekan Adebisi, wanda ya hallaka daliban makaranta 2 ya amsa cewa shirye yake fa fuskantan fushin hukuma. Wannan mumunan abu ya rfaru ne ranan Litinin a makarantan firamaren St. John’s An
Ogun
Samu kari