Sarkin Kano
Kungiyar 'yan kasuwan Kano sun shawarci Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya mutunta umarnin babbar kotun tarayya wanda ya hana shi nada sabon Sarkin Kano.
Gwamnatin jihar Kano ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ta samu takardar umarnin kotu kan tube sarakuna biyar da Gwamna Abba Kabir ya yi a jihar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya soki matakin gwamnatin tarayya na tura sojoji kan rikicin masarautar Kano tsakanin Sanusi II da Aminu Ado.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya gana da shugabannin tsaro a jihar kan rikicin masarautar da ke faruwa. Ya gaya musu cewa yanzu gwamnati ta yi masa adalci.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya yi barazanar maka gwamnatin Kano a kotu kan bata masa suna da ta yi a rikicin sarautar jihar.
Gamayyar malaman addinin Musulunci da ke jihar Kano sun yabawa jami'an tsaro da kuma ɓangaren shari'a wurin tabbatar da zaman lafiya a rikicin sarautar jihar.
Kungiyar Lauyoyi ta reshen Kano ta fito ta yi magana ganin an samu Sarakuna biyu a Kano. NBA ta ce bai kamata gwamnatin tarayya ta aiko sojoji saboda sabawa kotu.
Abba Kabir Yusuf ya yi kuskure wajen nadin sabon sarki a Kano. Dokoki sun ba da damar a sauke sarakunan da aka kirkiro, amma ana zargin babu hurumin maido Sarki.
Ashraf Sanusi Lamido yayi shagube ga tsohon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero bayan ya sauka a fadar Nasarawa a yau Asabar 25 ga watan Mayu a jihar Kano.
Sarkin Kano
Samu kari