Nyesom Wike
Atiku ya ja-kunnen 'yan PDP kan baram-baramar da za su iya jawo matsala. An hadu a Kasar waje domin dinke barakar da ake tunanin ana samu a tafiyar PDP a 2023.
Bayan shafe dogon lokaci ana musayar yawu taron da aka jima ana dakon ganinsa ya faru a birnin Landan na ƙasar Burtaniya tsakanin Atiku da Gwamna Nyesom Wike.
A yau ne wasu hotuna suka karade kafafen sada zumunta, inda aka ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo tare da wasi jiga-jiga siyasar Najeriya a Landan.
Wata kungiyar siyasa mai suna 'One Nigeria Movement (ONM)' ta ce girman kai da tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ke yi da wasu na kusa da dan taka
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP, ya garzaya Birtaniya a wani yunkuri na warware rikicinsa da Wike, gwamnan Jihar Rivers, The Cable ta ra
Alhaji Ibrahim Masari, ya ce bayan taron Landan suna da yaƙin gwamna Nyesom Wike da yan tawagarsa zasu taimaka wajen cicciɓa Tinubu ya lashe zaɓen 2023 tun safe
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce babu wani laifi da aka yiwa Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike kuma a rabu da shi yayi abinda ya ga dama.
Bola Ahmed Tinubu da mutanensa sun yi taro da Gwamna Nyesom Wike a boye. Hantar PDP da Magoya Bayan Atiku Ta Kada Bayan Tinubun sun Zauna da Wike a Landan.
Labarai sun bayyana cewa Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya tafi nahiyar Turai ganawa da dan takarar shugaban kasar karkashin jam'iyyar (APC), Bola Tinubu
Nyesom Wike
Samu kari