Nyesom Wike
Rahoton da muke samu daga majiyoyi ta bayyana cewa, an shiga wata ganawar sirri tsakanin 'yan tsagin Atiku da Wike domin sulhunta tsakanin shugabannin biyu.
Wani rahoton jaridar Punch ya bayyana cewa, jami'an tsaro da sanyin safiyar yau Juma'a suka garkame otal da matasha, gidan mai mallakin wani jigon siyasar PDP.
Daya cikin wadanda aka kafa jam'iyyar PDP da su kuma mamba na kwamitin amintattu, Cif Bode George, ya ce rikicin cikin gidan na jam'iyyar na damunsa, yana mai c
Za a ji labari tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na kasa da bangaren Nyesom Wike sun ce dole ne a tunbuke Iyorchia Ayu domin a lashe zabe mai zuwa a 2023
Ana kokarin a sasanta rikicin PDP, Peter Obi ya sa labule da Abokan fadan Atiku, ya je Fatakwal, ya hadu da Gwamnan jihar Ribas da wasu ‘yan siyasa na PDP.
Nyesom Wike ya fasa-kwan PDP, ya tona wadanda suka hana a ba shi tikitin Mataimakin Shugaban kasa. Wike ya ci burin Atiku Abubakar zai dauke shi bayan rasa tuta
Za a ji Cosmos Ndukwe shi ne Mutumin da ke so kotu ta hana Atiku takara a PDP, ‘Dan siyasar ya shaida cewa ya je kotu ne a dalilin sabawa dokar PDP da aka yi.
Jagororin PDP sun kafa kwamiti na mutane 14 da za su sasanta rigimar da ta addabi Jam’iyyar. Kowane bangare ya kawo mutanensa da za su shiga wannan kwamitin.
A kokarinsa na shawo kan gwamnan Ribas, Nyesom Wike, Atiku na naɗa gwamnan Adamawa a matsayin shugaban tawagarsa da zata sulhunta da tsagin gwamna Nyesom Wike.
Nyesom Wike
Samu kari