Nyesom Wike
Wasu masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP na zargin mambobin kwamitin sulhu guda huɗu da kara zuba wa wutar rikicin Atiku Abubakar da gwamna Nyesom Wike Fetur.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya ce wasu janar-janar din soji masu murabus a kasar suna barazanar za su yi amfani da wadanda suka sani a CIA su ladabtar da
Atiku Abubakar ya yi galaba a zaben fitar da gwanin PDP na takarar shugaban kasa na 2023, amma yana ganin kalubale a kotu. A yau aka sa lokacin da za ayi sharia
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya nuna jin daɗinsa da kalaman shugaban kasa, Muhammadu Buhari, na kokarin gudanar da sahihin zabe a 2023 da rashin tsoma baki.
Gwamna Wike na jihar Ribas dake takun saƙa da Atiku Abubakar, ya caccaki wasu masu sukarsa, ya ce shi da 'yan tawagatsa na aikin ganin bayan APC a jihatsa.
A jiya aka ji Shugaban PDP Ya Tabo Batun Rikicin Cikin Gida, Iyorchia Ayu yace wasu na neman kawo tashin-tashina a PDP, amma Jam’iyya ta fi karfin wani mutum.
An bayyana abubuwan da aka tattauna tsakanin gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinbu, rahoton This Day. Wike
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, yace da yawa daga cikin 'yan takarar shugabancin kasa a 2023 ba su yi wa Najeriya fatan alheri saboda baitul malin kasar suke hange.
Yayin da tawagarsa Atiku ke murnar shekar Shekarau a Kano, gwamna Wike ya ce duk abinda ke faruwa a jam'iyyar PDP ba komai bane, amma wani abu na gab da faruwa
Nyesom Wike
Samu kari