Nyesom Wike
Samuel Ortom na jihar Benue a wani abu mai kama da izgili ya nadawa hanyar da ta tafi zuwa gidan Iyorchia Ayu, shugaban PDP na kasa sunan Wike na jihar Ribas.
Matsalar da APC take ciki a jihar Ribas ya karu a maimakon ya ragu. Lauyoyin PDP sun nemi Alkali ya ruguza takarar Gwamnan ‘Dan Jam’iyyar APC a jihar Ribas.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ja tawagar gwamnonin PDP 5 da ake wa laƙabi da G5 sun ziyarci takwaransu na jihar Benuwai, Samuel Ortom gabanin zaben 2023.
Nyesom Wike na jihar Ribas da sauran gwamnonin PDP 4 da ke fushi da jam'iyyar sun juya wa Atiku baya, Hudu cikinsu sun goyi bayan Tinubu, daya ya bi Peter Obi.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, ya ce ya riga ya fara kamfen dinsa duk da cewa ba a warware rikicinsa da bangaren Gwamna Wike ba.
Gwamnan jihar RIvers, Barrista Nyesom Ezenwo Wike, ya sake nada sabbin mutane 100,000 matsayin hadimai na musamman da zasu yi masa aiki lokacin zaben 2023.
Za a ji yadda Gwamna Nyesom Wike yake cigaba da yi wa Magoya bayan Atiku bita-da-kulli. Lee Maeba mai jagorantar yi wa Atiku Abubakar kamfe ya rasa kadararsa.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers ya fara rantsar da hadiman siyasa na musamman guda dubu dari da ya nada a jiharsa yayinda ake shirye-shiryen zaben 2023.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya haramta yin kamfen din siyasa a makarantun gwamnati na jihar. Mista Umahi ya kuma haramta wa masu acaba aiki daga karfe
Nyesom Wike
Samu kari