Fina-finan Kannywood
Jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sun fara kama dahir gabannin babban zaben 2023, domin suma a dama da su wajen tallata yan takara.
Manyan jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood karkashin kungiyar 13X13 sun ziyarci fadar shugaban kasa da ke babbar birnin tarayya Abuja.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Usman wacce aka fi sani da Fati Slow ta yi sulhu da Naziru M Ahmad wato Sarkin Waka bayan wani sabanin da ya shiga tsakaninsu.
Kungiyar MOPPAN ta ja kunnen yan Kannyowood da su daina yi wa junansu tone-tonen asiri biyo bayan cece-kucen da ya barke a yan kwanakin nan a masana'antar.
Tashar gidan talabijin na AREWA24 ta samar da sabon fannin shirya fina-finai masu kayatarwa, wanda zai shirya wasu fina-finai masu kyau zuwa karshen shekara.
Kungiyar matan Kannwood K-WAN ta nemi shahararren mawaki, Naziru Ahmad wato Sarkin waka ya janye kalamansa kan matam fim ko ta maka shi a gaban kotun Musulunci.
Mawakin Hausa kuma jarumi a kannywood, Naziru Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka, ya ba jama’a hakuri a kan kalaman da ya yi halin masana’antar ke ciki.
Shahararren mawakin nan kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Naziru Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka ya gasganta zancen Ladin Cima na kudin da ake biya.
Shahararren jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya magantu a kan rahotannin cewa wata kotu ta bayar da umurnin kamo mata shi inda yace shi bai ga sammaci ba.
Fina-finan Kannywood
Samu kari