Majalisar dattawan Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai ziyara ta musamman ga dakataccen sanatan Bauchi ta Tsakiya, Abdul Ningi ranar Litinin.
Gwamnan Ribas ya kuma fuskantar sabuwar matsala bayan da majalisar jihar ta bijirewa umarnin babbar kotuna jihar tare da rattaba hannu kan dokar kananan hukumomi.
Hukumar kula da wutar lantarki ta kasa (NERC) ta ce babu tabbas gwamnati za ta dao da tallafin lantarki saaboda har yanzu gwamnaati ba ta gama biyan bashin baya ba
Ɗan takarar gwamnan Kogi a zaben da aka gudanar a 2023, Sanata Dino Melaye ya caccaki tsohon gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom kan goyon bayan Shugaba Tinubu.
Tsohon sanatan Kogi ta Tsakiya, Sanata Dino Melaye, ya caccaki tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, bayan sun yi kacibus a wajen wani taron PDP.
Allah ya yi wa tsohon sanatam jihar Kwara, Rafiu Adebayo Ibrahim rasuwa bayan fama da gajeruwar rashin lafiya yana da shekaru 57 a duniyam Gwamna ya yi ta'aziyya.
Yayin da ake jimamin rasuwar Sanata Rafiu Ibrahim, an sanar da mutuwar mahaifin Sanata Sadiq Umar da ke wakiltar Kwara ta Arewa a Majalisar Dattawa.
Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Liman, ya yi magana kan kwamitin da majalisar ta kafa ɗomin bincikar tsohon gwamnan jihar Nasir Ahmaɗ El-Rufai.
A Majalisar Dattawa akwai tsoffin gwamnonin 13 yayin da hudu daga cikinsu da wasu sanatici ba su gabatar da wani kudiri ba a Majalisar bayan shigowarsu.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari