Majalisar dattawan Najeriya
Babu mamaki Joshua Dariye ya sake zama ‘Dan Majalisar Dattawa a Najeriya. Tsohon Gwamnan da aka yi wa afuwar satar N1.1bn, zai yi takarar Sanata a zaben 2023.
Hakan ya faru ne saboda sun sha kaye a takarar neman mukamai daban-daban a lokacin zaben fidda gwani na jam’iyyar. Gwamna Wike ne ke kan gaba a jerin sunayen.
Ashe duk maganar tsige Shugaban kasa da Sanatocin PDP ke yi salon kamfe ne. ‘Dan Majalisa mai wakilatar Akoko ya kawo dalilan da za su hana 'yan adawa nasara.
Keyamo da Melaye sun fara musayar maganganu tun bayan nada su a matsayin kakakin yakin neman zaben Bola Tinubu da Atiku Abubakar. Ba a fara kamfen din zaben shu
Wasu Sanatocin PDP sun ce batun tsige shugaban kasa tana nan har gobe. Mai magana da yawun Majalisa dattawa yace ba su san da batun sauke Muhammadu Buhari ba.
Za a ji matakai 10 da ‘Yan Majalisa za su bi kafin su iya tunbuke Shugaban kasa. Da zarar an yi nasarar sauke shugaban kasa, babu wanda ya isa ya dawo da shi.
Ma'abota Facebook sun goyi bayan kiran tunbuke Shugaban Najeriya. Mafi yawan masu magana sun gamsu a tunbuke Muhammadu Buhari saboda matsalar tsaro a kasa.
Mataimakin shugaban kwamitin kwastam, Sanata Francis Fadahunsi ya ce takwarorinsa sun cimma matsaya cewa za su cire Ahmad Lawan, idan ya yi yunkurin dakile
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana Sanata Dino Melaye da kuma Dokta Daniel Bwala a matsayin masu magana da yawun tawagar.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari