Majalisar dattawan Najeriya
Sanatocin Najeriya sun bayyana cewa, ba za su amince a tura sojojin kasar zuwa Nijar don yakar wannan lamari da ya faru na tabbatar da an yaki sojojin kasar ba.
Hankalin Sanatocin da su ka fito daga Arewa bai kwanta da shiga yaki a Nijar ba, su na ganin babu dalilin ayi amfani da karfin tuwo idan akwai damar ayi sulhu
Maryam Shetty, ɗaya daga cikin ministocin da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa daga cikin jihar Kano, ta samu labarin sauya sunanta bayan ta je majalisa.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya shawarci sanatoci kan abinda ya kamata su yi game da buƙatar da Tinubu ya aika musu ta batun tura soji.
Maryam Shettima wacce aka fi sani da Maryam Shetty ta nuna godiya ga shugaban ƙasa bayan ya yanke shawarar cire sunanta daga cikin jerin ministocin da ya naɗa.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da majalisar dattawa shirin ECOWAS na ɗaukar matakin soji kan waɗan da suka yi juryin mulki a Nijar.
An bayyana cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ne ya fi kowane daga cikin shugabannin Najeriya yawan ministoci tun farkon mulkin jamhuriya ta huɗu, wato 1999.
Am yi wata yar kwarya-kwaryan dira yayin tantance ministar da shugaba Tinubj ya naɗa daga jihar Imo, Doris Uzoka, ta wayance ta ƙi amsa tambaya game da mijinta.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ƙara tura sunayen mutanen da yake fatan naɗa wa a matsayin ministoci ga majalisar dattawan Najeriya ranar Laraba 2 ga wata.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari