Yaran masu kudi
A birnin Kalifoniya da ke Amurka, an samu wanda ya taki sa’a ya shiga caca, ya tashi da Dala Biliyan 2.04. Sai dai kusan $520m za su iya tafiya wajen haraji.
Ben Akabueze yana da ra’ayin akwai bukatar ‘Yan Najeriya masu kudi sosai su rika biyan haraji da kyau, yace ya kamata Attajirai su rika ba gwamnati wani abin.
Yayin da NFIU take lura da duk kudin da suke yawo a cikin bankuna da kamfanoni, EFCC ta fara sa ido a kan ‘yan takaran 2023 saboda ganin ana shirin yin zabe.
Kamfanin gwanjo na Julien’s Auction yayi gwanjon tsofaffin takalman biloniya Steve Job, mai kamfanin Apple. An siya takalman kan N96.6 miliyan a ranar Lahadi.
Ibeto Cletus ‘dan karamar hukumar Nnewi na jihar Anambra shahararren mai arziki ne wanda yayi sunaa bangaren kasuwancin safayar bangarorin mota da siminti.
Hamshakin ‘dan kasuwan nan fetur, Femi Otedola, ya girgiza diyarsa da kyautar gida mai kimar £5,000,000 daidai da N2.6 biliyan a kudin Najeriya tana cika 30.
Hillier Dalibar likitancin ce da bashi yayi wa katutu kuma hakan yasa ta fara sana’ar siyar da gwanjo da N2,000 amma yanzu arzikinta ya kai N48.5m,ta siya gida.
Fitaccen attajirin ‘dan kasuwar Najeriya, Femi Otedola, ya fitar da zunzurutun kudi har N1.4 biliyan inda yayi hayar katafaren jirgin ruwa domin shagalin bazde.
Kamar yadda Bloomberg suka bayyana, manyan attajiran Afrika basu girgiza ba yayin da aka samu sauyi a arzikinsu a watan Oktoban 2022. Dangote ne a kan gaba.
Yaran masu kudi
Samu kari