Yaran masu kudi
Farfesa Pantami ya kai ziyara ga Alhaji Aminu Dantata domin jajanta masa kan rasuwar matarsa Hajiya Rabi da ta rasu a Saudiyya. Ya yi addu'ar Allah ya jikanta.
Yayin da ake ci gaba da ganin dukiyar Musk na kasa, an ga wasu attajiran duniya da ke ci gaba da samun kudi sabanin yadda Musk ke ciki a halin yanzu da e ciki.
Duk Duniya yanzu babu mai kudin kamar Bernard Arnault mai LVGH. A yau Arnault ya ba Dala biliyan 200 baya, dukiyarsa ta nunka ta Bill Gates sau biyu har da kari
Alhaji Aliko Dangote ya samu kudin da sun kai Naira Biliyan 460 a cikin sa’a 24. Arzikin Attajirin kasar Najeriyan ya fi na Alexey Mordashov da Alisher Usmanov.
Za a samu matasa a majalisun dokoki, ‘Yan shekara 26 zuwa 30 sun yi nasara a Kwara, Yobe, Ogun, Shugaban majalisar Yobe ya rasa kujerarsa ga ‘Dan shekara 34.
Mafi yawan sababbin kudin da bankin CBN ya buga sun shiga bankunan Access Bank. Legas ce gaba a garuruwan da aka fi aikawa sababbin kudin, Enugu da Uyo na baya
Attajiran 'yan Najeriya sun ci ribar da ba a yi tsammani yayin da aka bayyana irin kudin da suka samu cikin mako guda kacal, an fadi ta ina suka ci wannan riba.
Wasu matasa sun shiga tasku yayin da suka fasa kofar kantin siyayya na Shoprite a jihar Oyo. An bayyana abin da za ayi musu a yanzu bayan zaman kotu a yau.
Wani dan Najeriya ya wallafa bidiyon tsaffin takardun naira da aka buga su fiye da shekaru 15 a kasar, bidiyon da ya wallafa a shafin TikTok ya dauki hankali.
Yaran masu kudi
Samu kari