Yaran masu kudi
Ana zargin wata dattijuwa mai fiye da shekaru 60 a Duniya da ta zo daga Legas da laifin dauke almajirai biyu da kuma wata karamar yarinyar shekaru 2 da haihuwa.
Masu fama da gidajen haya za su cigaba da wahala, doimin an gano duk da halin da aka shiga a lokacin COVID-19, darajar filaye da gidaje na haya bai fadi ba.
Mun kawo jerin matasan da suka fi kowa kudi, suka shiga sahun Biliniyoyi. Seyi Tinubu da Obi Cubana ya shiga cikin wannan jerin domin sun mallaki Biliyoyi.
A wannan rahoto, mun tattaro Jerin abubuwan da ya kamata ku sani game da tashin farashin kaya a kasuwa tare da shawarar me ya kamata mutane su yi a halin yanzu.
A yau Asabar, 23 ga watan Yuli, za a daura auren dan marigayi tsohon shugaban kasan Najeriya Umaru Musa 'Yar' Adua, Shehu Yar’adua da amaryarsa Yacine Sheriff.
Wata budurwa ta auri mahaifin saurayinta mai shekaru 89 bayan da aka ce ta kama shi yana kulla alaka da wata ba ita ba don haka ta dauki wannan matakin akansa.
Attajirin Najeriya Aliko Dangote ya zama na 63 a jerin attajirai a duniya, kamar yadda wani sabon jadawali na Bloomberg ya nuna, a cikin rahotonsa na kullum.
Aliko Dangote, shugaban rukunin Dangote, ya tsallake matsayi 35 a jerin attajiran duniya na Bloomberg, daya daga cikin manyan attajirai 100 a duniyar nan...
Ana lissafin Alhaji Aliko Dangote da Mike Adenuga sun mallaki dukiyar da ta kai Dala biliyan 20. Sun tara abin da sai an tattara 30% na 'yan kasar ba su da shi,
Yaran masu kudi
Samu kari