Fadar shugaban kasa
Fadar shugaban ƙasa ta ɗora alhakin halin da dimokuraɗiyyar ƙasar nan take ciki a kan tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo, inda ta ce shi ya kawo ta ƙasar nan.
Kalli cikakken bidiyon tattaunawar farko da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi da gidan talabijin na Najeriya (NTA) tun bayan barinsa mulki.
Fadar shugaban kasa ta musnata zarge-zargen PDP da ɗan takararta na shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ta ce Tinubu ba ya tsoma baki a harkokin shari'a.
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima na ganawa da Alhaji Aliko Ɗangote, Tony Elumelu da wasu kusoshin ɓangaren masu zaman kansu a Aso Villa.
Gwamnatin kasar Mawali ta yanke hukuncin dakatar da shugaban kasa da mukarrabansa daga duk wasu tafiye-tafiye zuwa kasashen waje. Shugaban kasar ya dau wannan mataki
Shugaba Tinubu, zai ziyarci kasar Guinea Bissau ranar Almis domin bikin cikar kasar shekaru 50 da samun 'yancin kai. Wanna ita ce ziyararsa ta biyu a kasar.
Uwargidar Najeriya ta raba makudan kudi ga iyalan sojojin da su ka mutu a wajen yake-yake. Gidauniyar Remi Tinubu ta kashe sama da Naira miliyan 400 a kan marayun.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya da ma’aikatar harkokin ‘yan sanda na cikin wani mawuyacin hali, don haka akwai bukatar kawo sabbin tsare-tsare da za su bunkasa su.
Bayo Onanuga, mai baiwa shugaba Tinubu shawara ya taya Gwamna Douye Diri na jam'iyyar PDP murnar samun nasara a zaɓen Gwamnan jihar Bayelsa da aka kammala.
Fadar shugaban kasa
Samu kari