Fadar shugaban kasa
A ranar Larabar nan ne karamin ministan man fetur na kasa, Ibe Kachikwu, ya maida martani ga babban lauyan nan mai kare hakkin 'dan adam, Femi Falana, wanda ya bukaci gwamnati tayi masa bayani yanda kudin tallafin mai ya tashi...
Tsohon Gwamnan jihar Neja, Mu'azu Babangida Aliyu, yayi watsi game da zargin da gwamnatin tarayya take yi musu na cewar sune suka kwashe dukiyar Najeriya. A jerin sunayen da gwamnatin tarayyar ta fitar a satin daya gabata...
A wani bayani da aka aika wajen babban taron habaka harkokin kasuwanci da kudi na musulunci, Ministar kudi ta Najeriya Mrs. Kemi Adeosun, tace musabbabin hada tarin shine domin a tattauna da kuma gano hanyoyin da za a dinga samun
Bayan sati biyu da mutuwar Sanata Ali Wakili daya daga cikin Sanatocin jihar Bauchi, akwai alamun cewar mutane sun fara tururuwa domin neman maye gurbin shi, tun lokacin da hukumar zabe ta kasa ta bada sanarwar cewar ana neman...
Fadar shugaban kasa
Samu kari