Malaman Izala da darika
Shehin Malamin Musulunci, Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto ya yi magana game da hadarin kin mallakar katin zabe, ya yi kira da babbar murya a shafin Twitter.
An ji abin da Shugaban kasa ya fadawa Sarakuna da ya gayyace su buda-baki. Muhammadu Buhari ya bayyana abin da ke ci wa Najeriya tuwo a kwarya a halin yanzu.
Allah ya yiwa Sheikh Yahaya Usman Gidadawa rasuwa a safiyar talatar nan, Farfesa Mansur Sokoto ya sanar da hakan a shafinsa na Facebook. Marigayin ya kasance ma
Shugaban JIBWIS, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya yi kira ga 'yan Najeriya da su tashi kai hade tare da kare kansu daga farmakin 'yan bindiga da masu garkuwa.
Hadin gwiwar malamai a jihar Kano sun bayyana cewa, ba da yawunsu aka tsige Sheikh Khalil ba. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan da aka yada cewa, su suka cire s
Rahotanni daga jihar Kano, sun tabbatar da cewa majalisar malaman addinin musulunci ta dakatar da shugabanta, Sheikh Khalil, saboda saka al'amurran siyasa.
Wani Fasto a Najeriya ya hango wasu abubuwa masu kyau da za su faru da Najeriya nan da 1 ga watan Oktoba mai zuwa. Ya ce matsalolin Najeriya za su kau dukkansu.
Wata mata fasto ta tallafawa wata yarinya musulma 'yar shekaru 12 da kudaden da za ta kammala karatun sakandare. Mahaifiyar yarinyar ga zubar da kwallan dadi.
Fasto mai jirage uku ya caccaki masu yi masa hassada da bakin ciki don ya mallaki jirage. Ya kuma ce yana addu'ar duk mai sukar sa ya mutu cikin bakin ciki.
Malaman Izala da darika
Samu kari