Malaman Izala da darika
Wasu majiyoyi masu tarin yawa a kafafen sada zumunta sun bayyana yadda wani fasto ya fada halin tsaka mai wuya. Ya biya wani mutum dubu dari biyar don yayi amfani da shi a matsayin 'mu'ujiza' a cikin akwatin gawa don ya damfari...
Wata matar aure ta koka da yanayin da ta ke ciki a gidan mijinta saboda damuwar da ta fada. Ta zargi fasto da yi wa mahaifar da danta na farko ya fito ciki, wani sihiri don kuwa har yanzu da ya kai shekaru biyu ba ya iya tafiya...
Shugaban cocin Omega Power Ministries ta duniya, Fasto Johnson Suleman ya bayyana ra'ayin shi a kan matsalolin da ake samu a fannin addinin Musulunci. Sanannen abu ne cewa kiristoci da wasu kungiyoyinsu suna kallon addinin...
Babban faston Christ Foundation Miracle International Chapel, Lagos, Josiah Onuoha Chuckwuma yace akwai yuwuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka daga kujerarshi a karshen 2020. Kamar yadda yace, Shugaban kasar zai...
A ranar Asabar ne rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama shugaba kuma wanda ya kirkiro Jesus Deliverance Ministry dake Abuja, Fasto Shola Akande, wanda ake zargi da siyar da man waraka ga mambobin cocinshi a kan naira miliyan...
Wata budurwa mai suna Scilla_xx a kafar sada zumuntar zamani ta tuwita, ta kalubalanci babban faston Omega Outreach Christian Ministry mai suna Apostle Johnson Suleman, a kan kwanciya da ‘yar uwarta kuma yana wa’azin a zama...
Runduna ta musamman ta hukumar ‘yan sandan jihar Osun, ta binciko wani Fasto da yayi ikirarin wata mata mai suna Yemisi ta mutu a dakinshi bayan da suka gama lalata...
Wata budurwa ta bada labarin yadda wani fasto ya tozarta wata amarya a ranar bikinta a wata coci dake garin Uyo cikin jihar Akwa Ibom. Kamar yadda budurwar ta bada labari, lamarin ya faru ne a cocin inda ake shirin daurin auren...
Wani bidiyo da yake nuni da wasu fastoci guda biyu suna amfani da wata mace a lokacin da suke bayyana mu'ujizarsu ta karya ya karade kafafen sada zumunta. A duka bidiyoyin guda biyun wanda suke da fastoci daban-daban a kuma...
Malaman Izala da darika
Samu kari