Hukumar Sojin Najeriya
A cigaba da kokarin tabbatar da zaman lafiya, jirgin yakin rundunar sojin saman Najeriya ya kaddamar da farmaki kan mafakar yan ta'adda a dajin Sambisa, Borni.
Rundunar Operation Haɗin Kai ta sashi na biyu ta ce ba zata bar abun hakanan ba, zata haɗa kai da yan sanda a bincike kan musabbanin kisan Shekh Goni Gashua.
Jami'an rundunar yan sandan reshen jihar Katsina sun kai farmaki sansanin yan bindiga a yankin ƙaramar hukumar Ɗanja, sun kashe ɗan ta'adɗa ɗaya sun kwato kaya.
Wasu tsagerun 'yan ta'adda sun yi awon gaba da 'yan uwan ɗaya daga cikin 'yan takarar da suka nemi tikicin APC, Umar Tata, a garin Dutsinma, jihar Katsina.
Wasu miyagun yan bindiga sun tilasta wa mutane yin kaura daga gidajem su domin tseratar da kansu daga mummunan nufin su bayan wani harin ranar Laraba a Kebbi.
Abuja - Hukumar Sojin Najeriya ta amince da bukatar ajiye aiki da wasu jami'an Sojoji guda 243 sukayi saboda wasu dalilai na kansu da kuma na lafiyar jikinsu.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana fushinsa, ya ce ya yaba da kokarin sojoji, amma su kara kaimi wajen ragargazar 'yan ta'addan da suka addabi kasa
Miyagun yan bindigan da ke tsare da kwamishinan yaɗa labarai na jihar Nasarawa sun kira waya da safiyar yau Alhamis, sun nemi a kai musu miliyan N20m Fansa.
Shugaban Hafsan sojin saman Najeriya, Air Marshal Oladayo Amao, ya ce yaukaka dangantaka tsakanin hukumomin tsaro ya haifar da gagarumar nasara a yaƙin da ake.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari