Hukumar Sojin Najeriya
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi nasarar ceto wasu ‘yan kasar Chana 6 da Masu Garkuwa da mutane suka sace a Kaduna. Wannan ya faru ne bayan wata 6 da sacesu.
Yan banga sun yi nasarar cafke wani babban ɗan ta'adda da aka jima ana nema ruwa a jallo a yankin Nnewi ta kudu a jigar Anambra bayan samun wasu bayanan sirii.
Rundunar sojin kasa karkashin Operation Hadin Kai kasan jagorancin Christopher Musa, ya sanar ‘yan ta’adda suna horar da ‘ya’yansu don cigaba da ta’addanci.
Dakarun sojin Najeriya sun kai farmakin kwantan bauna kan ‘yan ta’adda a jihar Borno inda suka halaka hudu daga ciki. Lamarin ya faru ne a garin Bama a Borno.
Yanzu muke samun labarin yadda wata mummunar gobara ta kama a hedkwatar tsaro ta Najeriya. An yi nasarar shawo kan wutar kamar yadda hukumar tsaron ta tabbatar.
Rahotannin da muke samu yanzu haka daga Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi, kudu maso gabashin Najeriya, ya nuna cewa wasu miyagu sun kai hari mai muni.
Matsalar ta'addancin yan fashin daji waɗanda gwamnatin Najeriya ta ayyana su a matsayin 'yan ta'adda ya yu sanadin rasuwar wasu 'yan kasuwa hudu a yankin Jibiya
Wank rikici da ya shiga tsakanin garuruwa biyu a kananan hukumomi biyu a jihar Ondo ya yi sanadin rasa rayukan Kansila da wani bayan Allah ranar Asabar da ta
Allah ya karbi rayuwar hakimin Yankuzo a jihar Zamfara, Alhaji Hamza Abdullahi Kugo awanni bayan wasu 'yan bindiga sun jikkata shi a kan hanyar komawa gida.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari