Hukumar Sojin Najeriya
Yanzu muke samun labarin yadda sojojin Najeriya suka yi nasarar lallasa 'yan bindiga a yankin jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya. An bayyana yadda ya faru.
Labour Party ta tabbatar da kisan shugaban jam'iyya na matakin gunduma a wani harin ba zata da ake zargin mayakan Fulani makiyaya da kaiwa a jihar Benuwai.
Rikici ya barke tsakanin wani jami'in dan sanda da sojoji a wani yankin jihar Borno, inda aka kashe wani dan sanda nan take saboda kama shi da taba wiwi a mota.
Biyo bayan kiran neman ɗaukin da suma samu, rundunar sojin saman Najeriya ta samu nasarar sheƙe 'yan bindiga da dama a yankin karamar hukumar Birnin Gwari.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya roki shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya aiwatar da kalamansa a aikace ta hanyar kara turo dakarun soji jihar Benuwai.
Gwamnatin jihar Kaduna ta kawo karshen dokar kulle da ta ƙaƙaba a Sabon Garin Nasarawa -Tirkaniya sakamakon rikicin da ya barke har aka kashe mutune biyu .
Bayanan da aka tattara kawo yanzu sun nuna cewa maharan makiyaya sun halaka akalla rayuka 43 a sansanin yan gudun hijira da ke jihar Benuwai da daren Jumu'a.
Rahotanni daga jihar Zamfara na nuna cewa 'yan ta'adda sun tarkata matasa maza da mata da suka shiga jeji yo itace, sun yi garkuwa da su ranar Jumu'an nan.
Tsagerun 'yan bindiga sun kutsa da karfin tsiya cikin fadar wani babban Basarake da ake ganin girmansa a jihar Filato, sun yi awon gaba da shi zuwa wani wurin.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari