Hukumar Sojin Najeriya
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake komawa kauyen Gandu, sun yi awon gaba da wasu ɗalibai da ke karatu a jami'ar tarayya da ke Lafiya, jihar Nasarawa.
Muhammadu Sanusi II ya yi wa al’umma ta’aziyyar rayukan da aka rasa a Kaduna., ya ce suna fata hukumomi za su yi bincike da kuma da kuma daukar matakai.
Wasu tsagerun yan bindiga sun halaka rayuka yayin da suka kai hari kauyuma huɗu a kananan hukumomin jihar Sakkwato tsakanin ranakun Litinin da Talata.
Sanata Abdul'aziz Yar'adua daga jihar Katsina ya bayyana cewa harin bam kan masu Maulidi a Kaduna kuskure ne da ba ya bukatar sai hafsan sojoji ya yi murabus.
Sanata Shehu Sani ya ce harim bam da sojoji suka kai garin Tudun Biri a jihar Kaduna ba kuskure ba ne, ganganci ne da bai kamata ya faru ba. Ya nemi ayi bincike.
Kungiyar Dattawan Arewa ta yi martani kan harin bam a Kaduna inda ta ce idan a wata kasa ce da tuni manyan sojojin kasar sun yi murabus kan abin da ya faru.
Hafsan sojin Najeriya, Manjo-Janar Taoreed Lagbaja ya karrama dakaru 86 saboda kwarewar aiki da kuma nuna bajinta a jarabawar karin girma da aka yi musu.
Kungiyar nan mai fafutukar kare hakkin Musulmai MURIC ta buƙaci Gwamnatin tarayya ta gudanar da bincike mai tsafka kan abin da ya jawo kisan masu maulidi a Kaduna.
Kuskuren da sojoji su ka yi ya kashe rayuka fiye da 100 a Kaduna. Wani da ke zaune a kauyen Tudun Biri ya ce duka ‘ya ‘yansa shida sun rasu da aka jefo masu bam.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari