NLC
Yajin aikin NLC bai karɓu ɗari bisa ɗari ba a jihar Kaduna ranar Talata, bankuna da gidajen mai sun gudanar da ayyukansu kamar kullum ranar Talata.
Ƙungiyar malaman jami'o'in Najeriya ta CONUA ta ƙi shiga yajin aikin gama-gari d aƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC) da TUC suka fara a faɗin ƙasar nan.
Yayin da ake ci gaba da yajin aikin kungiyar NLC, kungiyoyi da dama sun tsunduma yajin aiki a Najeriya a kokarin bin umarnin kungiyar kwadago ta NLC.
Ma'aikatu, bankuna da sauran wuraren aiki sun ki tafiya yajin aiki, inda aka ga mutane na ayyukansu na yau da kullum a jihar Taraba, kenan, sun bijirewa umurnin NLC.
Ayyukan sun tsaya cik a BUK, makarantun firamare da sakandire da ma'aikatun gwamnati a jihar Kano yayin da NLC ta tsunduma yajin aiki ranar Talata, 14 ga Nuwamba.
Kungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta bi manyan sakatarriyar gwamnatin tarayya da na jiha a Filato sun sa kwaɗo da makulle, ma'aikata sun juya zuwa gidajensu.
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayya ta dauki gagarumin mataki don dakatar da yajin aikin sai baba ta gani da kungiyar kwadago suka shiga a ranar Litinin.
Shugaban ASUU, Emmanuel Osodeke ya aika takarda zuwa ga ‘Yan ASUU cewa su dakatar da zuwa aiki duk da ba a biya su albashin wata 8 ba na yajin-aikin kwanaki.
Bola Tinubu ya yi tir da yajin-aikin NLC da TUC, wani hadiminsa ya ce ana azabtar da miliyoyin jama’a saboda abin da ya faru da Joe Ajaero a Imo.
NLC
Samu kari