NLC
Mambobin kungiyar NLC da TUC sun tattara kansu don gudanar da zanga-zanga a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja a ranar Alhamis, 9 ga watan Nuwamba.
Ƙungiyar SERAP ta yi barazanar shigar da Shugaba Tinubu da Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ƙara a gaban kotu saboda dukan da aka yi wa Joe Ajaero.
Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun ayyana kudirinsu na shiga yajin aikin sai baba ta gani a Najeriya a mako mai zuwa. A makon da ya gabata aka far wa shugaban NLC.
Gamayyar halastattun ƙungiyoyin kwadago na ƙasa NLC da TUC sun kira muhimmin taron majalisar zartarwa NEC kan wasu muhimman batutuwa da suka taso.
Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC ta bayyana shiga yajin aikin gama-gari a ranar Laraba 8 ga watan Nuwamba idan har ba a sake Joe Ajaero ba da ke tsare.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya zargi shugaban ƙungiyarkwadago na masa, Joe Ajaero, da tsoma baki a harkokin siyasar cikin gida wanda hakan ya ja masa.
Ana shirin fita da Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), Kwamared Joe Ajaero, kasar waje domin kula da lafiyarsa sakamakon raunukan da ya samu a jihar imo.
Shirin NLC na yin zanga-zanga a Imo ya samu nakasu, yayin da aka yi awon gaba da shugaban kungiyar. Bayan bayyanarsa, ya labarta yadda aka lakada masa dukan tsiya.
An kwashi Joe Ajaero, shugaban kungiyar kwadago na kasa (NLC) zuwa wani asibiti a Owerri, babban birnin jihar Imo inda yake samun kulawar likitoci.
NLC
Samu kari