Labaran tattalin arzikin Najeriya
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya saka dokar ta baci akan karancin ruwa da ake fama da shi ba iya birnin Kano har ma kauyukan da ke kewaye da birnin.
Mun tattaro abubuwan Bola Tinubu ya fada a wajen rantsar da shi. Shugaban ya kawo maganar tallafin fetur, ayyukan yi, tsaro, ya dage sosai a kan sha’anin matasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da lambar yabo mai muhimmanci ga ministan sadarwa Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami bayan kammala aikinsa na ministan kasa.
A halin da ake ciki, kasar Amurka ta turo wasu jami'anta da za su yi aiki a lokacin da za a rantsar da Bola Ahmad Tinubu a gobe Litinin kamar yadda doka ta aje.
Yanzu haka gwamnatin Kano ta ce, za ta fara hukunta masu kwacen waya kamar yadda ake hukunta masu fashi da makami. Ta bayyana hakan ne a karshen makon nan.
Patrick Osagie Eholor ya yi karar Mai girma Muhammadu Buhari a kotu a dalilin neman bashi. Ana karar Shugaban Najeriya da Ministocin Tarayya da ofishin DMO
Attajirin Najeriya kuma fitaccen dan kasuwa Mike Adeunuga ya samu asarar duniya a lokacin da aka bayyana kudin da ya samu cikin kwanaki 20 da wadanda ya rasa.
Rahoton da muka hada ya bayyana yadda kasuwancin kamfanin BUA ke tafiya da kuma yadda hakan ke da tasiri wajen tafiyar da tattalin arzikin Najeriya cikin sauki.
Lamarin ya fara yawa, za a ji cewa akwai Gwamnonin jihohi da suke ganin bashin da ake bin Gwamnatin Najeriya ya fara yin yawa, su ka bukaci abin ya canza zani.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari