Labaran tattalin arzikin Najeriya
A wajen taron NESG Bola Tinubu mai takara a jam’iyyar APC ya gabatar da manufofin da yake da shi a bangaren tattalin arzikin kasa daga janye tallafi zuwa bashi.
Bankunan Najeriya sun fara aike da sako mai daukar hankali ga 'yan Najeriya gem da sabbin kudaden da ke yawo. Sun ce ya kamata a dawo da tsaoffin kudade yanzu.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya ce zai mai da jarrabawar JAMB ta zama wa'adin shekaru hudu idan aka zabe shi ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Wani matashi ya nuna fikirar da Allah ya yi masa ta hanyar kera wata kalar motar da ba a taba ganin irinta ba. Ya tuka ta aikin unguwarus, mutane sun yi mamaki.
Gwamnan CBN Godwin Emefiele ya shafe kwana da kwanki ba a san inda ya shiga ba sai jiya ya dawo, Emefiele ba zai dade ana Najeriya ba zai sake lulawa kasar waje
Jaridar The Punch ta rawaito cewa, masana harkokin mai a Nigeria sunce akan iya yin kusan wata shidda ana wahalar mai ko kuma ba'a magance ta ba a Nigeria.
Akalla manyan kamfanoni da suka shahara guda goma sha biyu sun tattara inasu-inasu sun bar Najeriya bayan kwashe shekaru da dama suna gudanar da ayyuka a kasar.
Wasu 'yan Najeriya sun shiga mamaki yayin da wani ya bayyana adadin kudaden da ya kashe a shiga jami'a da kuma shiga ajin JSS1 a shekarun da suka gabata baya.
'Yan kasuwa a wata jihar Arewacin Najeriya na ci gaba da bayyana bore da kin karbar sabbin Naira, sun ce akwai gyara. Mutanen kauye ma sun ki sabbin Naira.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari