Labaran tattalin arzikin Najeriya
Jiya Juma'a bankin CBN ya fitar da wata doka da ta hana cire sabbon kudade akan kanta sai dai a iya injinan cirar kudi na ATM ko POS, dan Sabbin kudin su zagaya
Wani da ya ba da kunya yayin da ya yi awon gaba da mahaifinsa, ya nemi a bashi kudin fansa har N2.5m. AN gayyana yadda lamarin ya faru a jihar Oyo a Kudanci.
Buhari zai bar gadon mulkin Nigeria da bashin Naira tiriliyan 77 da doriya, domin yadda bashin yai wa gwamnatin Nigeria katutu da kuma yadda gwamnatin kekara ci
Hukumar hasashen yanayi a Najeriya ta ce za a yi hazo na tsawon kwanaki a Najeriya, kuma ya kamata kowa ya shriya don maraba da wannan lokacin mai zuwa gaba.
Wani babban abin mamaki ya faru yayin da waya mafi tsada a duniya ta daina daukar manhajar sadarwa ta WhatsApp. An bayyana dalilin da yasa aka hana wayar haka.
Wani littafi da ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani ya buga ya zama abin kwatance a duniya, ministan sufurin jiragen sama ya siya kwafi 2000, gwamna.
Wata mummunar Gobara ta kama a dakin gwaje-gwaje na asibitin kwararru da ke birnin Jos a jihar Filato. An bayyana asarar kayan kudi da aka yi a lokacin gobarar.
A wani labari mai daukar hankali, an ce Elon Musk ya kare a kotu saboda gaza biyan kudin hayan ofishin Twitter da ya kama. Ana ci gaba da rikici kan wannann.
A shekarar da ta gabata, an ga faruwar abubuwa da yawa da suka sauya tunani da kuma tafiyar da Najeriya. Mun tattaro muku kadan daga abubuwan da suka faru.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari