Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani mazaunin Magami a karamar hukumar na jihar Zamfara ya magantu kan yadda 'yan fashin daji suka saka wa mazaun garin haraji tare da barazanar sace wadanda ba
'Yan sanda a jihar Zamfara sun yi nasarar ceto wasu dalibai 5 da kuma matafiya 19 a wasu yankunan jihar Zamfara bayan sace su da aka yi a kwanakin baya a jihar.
Wasu miyagun yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun bi tsakar dare sun kone hedkwatar yan sanda a jihar Imo, sun hallaka jami'in ɗan sanda dake bakin aiki.
Gwarazan yan sanda a jihar Neja, sun samu nasarar damke wani babban limamin duba na manyan jagororin yan bindiga da suka addabi yankin Neja, Nasarawa da Abuja.
Rundunar ‘yan sandan jihar a ranar Lahadi ta cafke farfesan jami’a, Felix Anyaegbunam bisa laifin lalata da karamar yarinya, The Punch ta ruwaito. Anyaegbunam f
Yan sanda sun yi ram da wani dan shekara 40, Appolos Ndubuisi, bisa zargin siyar da dansa namiji kan N350,000, bayan ya yaudari mahaifiyarsa da cewar ya mutu.
Rikici ya barke tsakanin wasu mata biyu da ke makwabtaka da juna inda suka fara dambe saboda daya daga cikinsu ta yar da leda a kofar makwabciyarta har da kai g
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta rasa jami’anta biyu yayin musayar wuta da ‘yan bindiga a ranar Alhamis kamar yadda ya zo a rahotonni. Kwamishina 'yan sand
Rundunar 'yan sandan Nigeria, a Jigawa ta yi nasarar damke wani mutum mai shekaru 48 da ake zargin hatsabibin dilalin miyagun kwayoyi ne. An kama shi ne a karam
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari