Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani kwamishina ya tsallake rijiya da baya yayin da wasu 'yan bindiga suka farmaki tawagarsa bayan da ya halarci wani taro a jihar Anambra. An hallaka jami'ai b
Babbar alkalin kotun daukaka kara ta Owerri, Justice Rita Pemu a ranar Alhamis ta tsallake rijiya da baya bayan ta gudu daga hannun wasu masu garkuwa da mutane.
Wani matashin maigadi wanda har yanzu ba a san sunansa ba, ya na hannun hukumar 'yan sanda ta jihar Kano kan zarginsa da ake yi da yaga Qur'ani tare da take sa.
Hukumar yan sanda reshen jihar Kaduna ta sanar da cewa dakarunta sun samu nasarar dakile harin yan ta'adda a wani kauye dake kan hanyar Abuja zuwa Kaduna .
An gano yadda hukumar 'yan sandan Najeriya ta yi yunkurin hana NDLEA tuhumar Abba Kyari duk da kuwa shaiduu da ta mallaka kan harkallar miyagun kwayoyi da ya ke
Jami'an yan sanda a Jihar Zamfara sun ceto mutane 24 da masu garkuwa suka kama su ciki harda jinjiri dan watanni bakwai, mata masu shayarwa bayan musayar wuta d
Hukumar yan sandan jihar Ogun ta damke wani mutumin dan shekara 38, mai sna, Akinyemi Thomas, kan laifin ikirarin zama dan sanda. Kakakin hukumar yan sandan jih
Sabon kwamishinan yan sannda da aka tura jahar Katsin, ya roki haɗin kai da goyon bayan al'ummar jihar domin kawo karshen ayyukan ta'addancin 'yan bindiga.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Ogun ta kama wata mata mai shekaru 30, Bola Agbedimu bayan ta kashe kudaden bogi a kasuwar Kila da ke karamar hukumar Odeda a jihar,
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari