Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani dan jarida kuma dan gwagwarmaya ya bayyana irin wahalar da ya sha a hannun Abba Kyari da wani jami'in dan sanda yayin da wani gwamna ya umarci a kamo shi.
Abba Kyari ya roki kotu kada ta mika shi zuwa magarkama, ya ce ya gwammaci a adana shi a hannun NDLEA har zuwa lokacin da za a gama komai a lamarin shari'ar.
Yayin da aka mika Abba Kyari kotu, wasu daga cikin wadanda ake kararsu tare sun amsa laifin da ake tuhumarsu dashi amma Abba Kyari ya ce sam bai aikata ba.
Wasu mutum biyar sun mutu yayin da suke hako kasar ginin gidan da abokinsu zai zauna idan ya yi aure. An bayyana yadda aka yi mutanen suka mutu nan take a Kano.
Rundunar yan sandan ƙasar nan ta bayyana dumbin nasarorin da ta samu cikin watanni biyu da suka shuɗe, sun kama yan ta'adda, masu garkuwa da sauran su a faɗin k
Wani jami'in dan sanda mai suna Saja Bello ya bindige tare da kashe a kalla yan sanda sintiri na mobile guda shida a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno. Daily
Birnin tarayya Abuja - Sifeto Janar na yan sanda, IGP Baba Alkali, ya amince jami'an yan sanda mata su fara sanya dan kwali mai kama da Hijabi kan kayan sarki.
A ranar Alhamis, 3 ga watan Maris rundunar yan sanda ta sanar da kama akalla mutane 462 da ake zargi da aikata ta’addanci, kisa, fashi da makami da sauransu.
Wata Blessing tana hannun rundunar ‘yan sandan Jihar Legas bisa zargin ta da watsa wa wata mai Pos, Bisola Kolawole, miya mai zafi a unguwar Ikorodu da ke jihar
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari