Hukumar yan sandan NAjeriya
IGP na 'yan sandan Najeriya ya bayyana damuwarsa kan 'yadda wasu jami'an 'yan sanda ke amfani da makamai ta hanyoyin da basu dace ba. Ya bayyana haka ne a Abuja
Yanzu muke samun labarin yadda ake kayawa da batun Abba Kyari a babbar kotun tarayya da ke Abuja, An ce ba za a bada belin Kyari ba saboda wasu dalilai na kotu.
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wani basarake da ke karamar hukumar Mangu a Jihar Filato, Mai martaba Dikyet Gupiya har cikin gidansa da ke Pushit, Vanguard ta r
Jami'an hukumar yan sandan jihar Ondo sun damke wani mutumi mai suna Nkanu Patrick wandake ke ikirarin shi mataimakin Sufritanda ASP ne. TVCNews ta ruwaito.
An tsare wata matar aure, Jamila Ardo, bisa zargin ta da yin garkuwa da kanta tare da karbar kudin fansa daga hannun masoyinta. Ardo, yar asalin garin Wuaru Jab
Yan sanda a Jihar Katsina sun kama wata mata mai shekaru 35, Hajiya Fatima Alhaji, da ake zargi tana yi wa yan bindigan da ke adabar jihar da kewaye asiri. Mai
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce rahotannin binciken farko sun bayyana wata alaka tsakanin 'yan sandan Najeriya da sojoji tare da 'yan bindigaa.
Yayin da ake ci gaba da fuskantar cece-kuce a batun Abba Kyari, kotu ta ba da umarnin a duba bukatar Kyari na neman beli domin ya je a duba lafiyarsa cikin gagg
Wata mata mai shekaru 49, Abosede Oloyede, da aka ce ta kwace wa makwabcinsa 'kitchen' wato dakin girki, ta gurfana a gaban Alkalin Kotun Majistare na Surelere
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari