Hukumar yan sandan NAjeriya
Hukumar NDLEA ta kalubanci batun ba da belin Abba Kyari, inda hukumar tace tana tsoron Kyari ya tsere bayan samun beli daga kotun da ake shari'ar safarar kwaya.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Anambra ta ceto wata mata da kawo yanzu ba a bayyana sunanta ba daga hannun fusatattun matasa a garin Aguleri a jihar
Ministan shari'a na Najeriya ya fitar da sambuwar matsayar shari'a kan batun Abba Kyari da Hushpuppi, inda yace sam bai gamsu Abba Kyari na da hannu ba a damfar
A kwamitin dake bincikar zargin take hakkin bil'adama da tsohuwar hukumar SARS ta yan sandan Najeriya tayi kira ga Hukumar NDLEA da ta mika mata Abba Kyari.
A kashe a kalla dan kasuwa guda daya an kuma sace wasu da ba a san adadinsu ba yayin da masu garkuwa da mutane suka kai hari wani kasuwar kauye a Chibani, karam
Yan sandan Jihar Adamawa sun kama wani mutum dan shekara 31, Nicodemus Ignatius kan zarginsa da kashe mahaifinsa mai shekara 75 da suka. The Punch ta ruwaito ce
A safiyar ranar Laraba ne labarin rasuwar DIG Joseph Egbunike ta riski rundunar 'yan sandan Najeriya.An ruwaito yadda ya rasu ranar Talata, minti 10 a asibiti.
Idan ajalin mutum ya yi to a ko ina ya tsinci kansa sai ya amsa kiran Allah, wani ɗan sanda ya rasa rayuwarsa bayan gama tika rawa a wurin jana'izar kakarsa.
Hukumar yan sanda reshen jigar Kaduna, ta jero dumbin nasarorin da ta samu a faɗin jihar Kaduna cikin watan Janairu zuwa Watan Maris da muke ciki a yanzun.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari