Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar ‘yan sandan Najeriya a Agbor a Jihar Delta sun yi ram da wata Blessing Ndidi, matar auren da ta yi yunkurin yanke mazakutar mijinta, Nigerian Tribune t
An kama wasu wasu matasa hudu, kuma fusatattun matasa sun lallasa su kan zarginsu da sata a wani gidan gona da ke Erunwon a karamar hukumar Ijebu North East ta
Sifeta Janar na ‘yan sanda, IGP, Usman Alkali Baba a ranar Laraba ya roki ‘yan sandan kasar nan akan cewa kada su tafi yajin aikin da suke shirin tafiya, Nigeri
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta bazama neman Bashir Gentile, shahararren mai sharhi kan harkokin siyasa kan zargin sukar Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar.
Wata kotun sharia da ke zamanta a Kano, a ranar Talata, ta tsare wani mutum mai shekara 37, Yusha'u Ado, bisa zargins da satar sinadarin dandano na abinci katon
Kwamitin bincike mai zaman kansa ya sanya ranar 30 ga Maris ga dakataccen DCP Abba Kyari da kan gurfana a gaban kotu kan zargin shi da damke wasu mutane uku.
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Baba Alkali, ya jinjinawa wasu jami'an yan sanda biyu da suka nuna kwarewa wajen aikinsu ta hanyar hana zuciyarsu tafi karfinsu.
Wani dan sanda da ke aiki da ofishin ‘yan sanda na Agbor ya harbi wani mai hako karafa, mai suna Aminu bisa zargin kin ba shi rashawar N1,000, The Punch ta ruwa
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun karbe dukka hanyoyin da ke sada mutum ga harabar majalisar dokokin jihar Cross River bayan tsige yan majalisar 20.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari