Hukumar yan sandan NAjeriya
Dakarun yan sanda sun yi ram da wani kasurrgumin ɗan bindiga da ya jima yana aijata ta'addanci kan matafiya a babbar hanyar Kaduna Zuwa birnin tarayya Abuja.
A ranar Alhamis, babbar kotun shari’a ta Gwagwalada da ke Abuja ta yanke wa wani dalibi mai shekaru 19 watanni 4 a gidan gyaran hali akan satar taliya da indomi
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbi wani jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Jihar Edo, Isaiah Adanagbe, sakataren jam'iyyar a m
Rundunar yan sandan birnin tarayya tare da hadin gwiwar sojoji sun dakile wani yunkuri na garkuwa da mutum sannan suka ceto wanda aka sace a yankin Gwagwalada.
Jajirtaccen dan sandan da aka dakatar kuma tsohon kwamandan hukumar leken asiri ta IRT, DCP Abba Kyari, wanda yanzu haka yake tsare a hannun hukumar NDLEA.
Dakarun yan sandan ƙasar nan dake Abuja da taimakon sojoji da yan Bijilanti sun yi nasarar dakile harin wata tawagar masu garkuwa da mutane a birnin Abuja.
Kungiyar mabiya addinin gargajiya reshen Jihar Oyo, ta yi suka akan yadda gwamnatin Najeriya ta amince da amfani da hijabi ga ‘yan sanda mata da ke son amfani d
Abba Kyari, mataimakin kwamishinan ‘yan sanda wanda aka dakatar ya zargi jami’an hukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi, NDLEA da yi wa masu safarar hodar
Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya kuma amince da rabon kayan sawa na aiki da sauran kayan aiki ga jami’an 'yan sanda, Ripples Nigeria.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari