Hukumar yan sandan NAjeriya
Yan sanda sun kama shahararren mawakin Najeriya wanda aka fi sani da Ice Prince a Legas saboda dukan jami'in dan sanda. Rahotanni sun ce misalin karfe 3 na dare
Jami'an yan sandan jihar Jigawa sun damke wani matashi dan shekara 37 mai suna Munkaila Ahmadu, bayan ya doke mahaifansa da tabarya inda ya halakasu har lahira.
Kakakin rundunar ‘yan sanda, Benjamin Hundeyin ne ya bayyana hakan a wata wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba a Legas, Premium Times ta ruwaito a yau Alhamis.
An tsare wani mutum mai shekara 23, Vincent Awonugba a gidan gyaran hali na Olokuta kan zarginsa da kashe kakansa mai shekaru 68, Florence Olaoye, saboda abinci
Gwamnan Jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu ya umurci kwamishinan yan sanda, Oyediran Oyeyemi, ya kama Olofun na Irele, na karamar hukumar Irele, Oba Ademola Idowu
Jami'an Tsaro da ke tsaron, Abdullahi Adamu, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC sun yi arangama da mambobin kungiyar daliban Najeriya, NANS.
An kama shi ne a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna lokacin da yake dauke da bindigu biyu da harsasai da kuma mujallu guda takwas da dai sauransu a hannu.
Rahoton dake ishe mu ba da jimawa ba ya nuna cewa kakakin 'yan sandan jihar Ribas, Nnamdi Omoni, ya rasa rayuwarsa farat ɗaya daga kwanciya bacci a gidansa.
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda, Benjamin Hundeyin, ya tabbatar da kama matashin a ranar Lahadi a wata sanarwa da ya fitar, Daily Nigerian ta ruwaito.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari