Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani mutumi James Bassey ya durkusa ya na neman alfarma bayan an yanke wa wanda ya ke kara hukunci a kotu, ya ce ya na neman alfarma saboda taimakonsa da ya ke.
Rundunar 'yan sandan jihar Bayelsa ta kama wasu mutane uku da ake zargi sun kashe wani matashi bisa zargin satar biredi a birnin Yenagoa da ke cikin jihar.
Miyagun ƴan bindiga sun kai mummunan hari kan jami'an ƴan sanda a jihar Zamfara. Ƴan bindigan sun halaka jami'an ƴan sanda huɗu a yayin harin da suka kai musu.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu 'yan sanda suka kama wata saniya da ake zaton wasu 'yan kungiyar asiri ne suka siya domin aikata barnarsu na shekarar nan.
Jami'an hukumar 'yan sanda reshen jihar Enugu sun kai samame jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar kuma an ce sun kama ɗalibai maza da mata da yammacin Jumu'a.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kwashi kashinsu a hannu yayin da 'yan sanda suka tare su a kauyukan karamar hukumar Ɗanja ta jihar Katsina, sun ƙashe guda 1.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta musanta zargin cewa an kashe daya daga cikin jami'anta a jihar yayin artabu da 'yan ta'adda a kasuwar Rimi a ranar Talata.
Kwamishinan 'yan sanda a jihar Kano, Muhammed Usaini Gumel, ya sanar da cewa zasu shirya wasan kwallo tsakanin dakarun 'yan sanda da tubabbun yak daban Kano.
Alkalin da ya yanke hukunci kan ba da belin Abba Kyari ya yi karin haske dangane da hukuncin. Ya ce belin ya dogara ne da hukuncin da aka yanke kan tuhumar da.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari