Hukumar yan sandan NAjeriya
Wata kotun majistare da ke jihar Bayelsa ta tsare wani matashi mai suna Kingsley Solomon a gidan kaso bisa zargin satar jaririya mai watanni biyu a duniya.
Wani 'dan kasuwa mai saida motoci a Abuja, Mohammed Manga ya bada labarin yadda su kayi da wani mai sayen mota da ya yi masu katuwar satar Naira miliyan 50,
Jami'an 'yan sanda sun yi nasarar damƙe mutum uku, ɗan shekara 19, Muinah Mohammed, mace ɗaya da wani mutum 1 bisa zargin kitsa sace babban limamai a Ondo.
Masarautar Zazzau da ke jihar Kaduna ta dakatar da wani Hakimi bisa zargin daukar doka a hannunsa, ya ce ya daka masahin ne saboda yana luwadi a jikin gidansa.
Wata mata mai suna Rofiat Ibrahim ta roki kotu da ke zamanta a Ilorin ta jihar Kwara da ta raba aurensu da mijinta saboda ta gaji da dawainiyar jinyarshi kullum
An hana 'yan jaridu shiga majalisar dattawa ta 10 yayin da 'yan majalisar ke yin zama kamar yadda aka saba, sai dai ba a bayyana dalilin hana 'yan jaridun ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yanzu haka ya na wata ganawar sirri da mai ba'a shi shawara akan harkokin tsaron kasa, Nuhu Ribadu da sauran hafsoshin tsaro.
Yan bindiga sun kashe Faston RCCG tare da yin garkuwa da mutane 7 yayin da ake tsaka da bauta a cocin Abule-Ori, karamar hukumar Obafemi Owode ta jihar Ogun.
Hukumar kula da harkokin 'yan sanda a Najeriya (PSC) ta amince da tura sabbin kwamishinonin 'yan sanda zuwa jihohi 8 a kudu da arewacin Najeriya ranar Jumu'a.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari