Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sanda a jihar Niger ta yi nasara kan bata garin da ke musanyawa mutanen katin cirar kudi na ATM. Suna dauke da katunan ATM 42 lokacin kamensu.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana kaduwa kan harin da Shafi’u Abubakar ya kai kan masallata a garin Gadan dake Kano.
Harin da wani mutum ya kai a masallaci ranar Laraba ha haifar da marayu 100 da zawarawa 13 a halin yanzu duk da cewa ana cigaba da samun karin wadanda suka mutu.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar rage mugun iri bayan ta hallaka 'yan bindigan da suka addabi jama'a. An kuma kwato makamai a hannunsu.
Jama'ar jihar Imo sun shoga tashin hankali bayan da babbar mota ta murkushe kananan motoci bas hudu tare da kashe mutane da dama ana tsaka da zama.
'Yan sanda sun kama Nze Chinasa Nwaneri, tsohon mai baiwa Gwamna Hope Uzodimma na jihar Imo shawara kan ayyuka na musamman a wani otel da ke Owerrri.
Rundunar 'yan sanda a jihar Akwa Ibom ta tabbatar da sace basarake, Ogwong A Abang a jihar a daren jiya Asabar 18 ga watan Mayu bayan sun kutsa kai cikin fadarsa.
Rundunar yan sanda a jihar a Lagos ta tabbatar da mutuwar wani dattijo mai shekaru 50 a jihar da aka samu gawarsa bayan yaje kallon kwallo a birnin Ikeja.
Wasu matasa a jihar Enugu sun yi amfani da bindigar wasan yara wajen kwace motar wani mutum, amma sun shiga hannu bayan da 'yan sanda suka tasa su gaba.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari