Hukumar yan sandan NAjeriya
Mazauna kauyen da wani matashi ya ƙona masallaci ana cikin sallar asuba sun tabbatar da mutuwar mutum 11 kawo yanzu a Kano, sun faɗi halin Shafi'u.
Ma’aikatar ma’adanan kasa ta jihar Neja ta damke wasu mutane 30 da ake zargi da hakar ma’adanai a yankin Maitumbi ba bisa ka’ida ba. cikin mutanen akwai yara.
Babbar mai shari’a a jihar, Dije Abdu Aboki ta sanya hannu wajen sakin daurarru biyar da ke daure a gidan gyaran hali Kano. An gargade su kada su dawo.
Kungiyar Amnesty International ta bukaci mahukunta a Najeriya sun binciki yadda wani matashi Kabiri Ibrahim ya rasa ransa a jihar Bauvji kan satar indomi.
Rundunar ƴan sandan Kano ta bayyana cewa a yanzun mutum takwas ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon harin da aka kai masallaci a ƙaramar hukumar Gezawa.
Rikici ya kaure tsakanin wasu masu baban bola da mutanen unguwar Byazhin da ke kauyen Kubwa a karamar hukumar Bwari da ke babban birnin tarayya Abuja.
Rundunar ƴan sandan Kano ta bayyana cewa Shafi'u Abubakar ya aikata laifin da ake zarginsa na ƙona masallaci ne saboda nuna fushin kan rabon gadon gidansu.
'Yan sanda sun tabbatar da cewa matashin da ya babbaka masallata a kauyen Gezawa ya yi amfani da bam wajen aikata ta'adin. Amma an gano ba harin ta'addanci ba ne.
Wani mutum da ba a gane ko waye ba, ya kone wani masallaci a garin Larabar Abasawa da ke yankin karamar hukumar Gezawa a jihar Kano. Har yanzu babu wanda ya rasu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari