Jihar Niger
Wata babban mota dauke da madara na gari ta kwacewa direba ta afka wani masallaci da ke unguwar Suleja a jihar Neja inda ta yi sanadin makalewar masallatan ciki
Rundunrar 'yan sandan jihar Neja ta bayyana kame wasu mutum da ake zargin sun hallaka wani hakimi tare da sace 'yarsa da karbar kudin fansa a jihar da ke Arewa.
Wasu tsagerin yan bindiga kai hari, sun halaka mutane bakwai sannan suka yi garkuwa da wasu 26 a garuruwa bakwai da ke karamar hukumar Mashegu ta jihar Neja.
Kashim Shettima, zababben mataimakin shugaban kasa ya ziyarci tsaffin shugabannin kasa na zamanin mulkin sojoji, Badamasi Babangida da Abdulsalami Abubakar.
Wata babban mota da ta dakko mutane da kaya daga Zaria a kan hanyarta na zuwa Legas ta yi hatsari a Etsu Woro a jihar Neja, mutum 24 sun mutu, wasu sun jikkata.
A kalla Rayuka 11 ne Suka Salwanta a Wasu Hadururruka Daban-Daban a Niger, Jami'in hulda jamaa na hukumar kula da hadurra na kasa reshen jihar, ya tabbatar
Mai magana da yawun yan sandan jihar Neja, Wasiu Abiodun ya ce rundunar ta yi nasarar gano wasu bata-gari da ke sace yara tare da fakewa da sunan gidan marayu.
Mummunan al'amari ya faru inda soja ya harbi dan achaba da wata mai jego da da danta da ya goyo a bayansa a garin Babanna da ke karamar hukumar Borgu a Neja.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta fara tattara sakamakon zaben gwamna daga kananan hukumomin jihar Neja guda 25. Bago da Kantigi ne manyan yan takara.
Jihar Niger
Samu kari