Jihar Niger
Waau bayanai da suka fito daga yankin kananan hukumomi biyu a jihar Neja sun nuna cewa yan ta'adda sun ci karensu babu babbaka a wasu kauyuka ranar Talata.
Yan bindiga sun farmaki yankin Gbeganau dake jihar Niger inda suka rika tada hankulan mutane a ranar Alhamis, hakan yasa wata mai shayarwa ta tsere ta bar danta
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta gargadi masu zabe da su ba cancanta fifiko yayin zabar yan takarar da za su shugabance su maimakon bin jam’iyyun siyasa.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN, ta fadawa mambobinta su zabi yan takarar wadanda suka cancanta a zaben gwamnoni da yan majalisun jihohi da ke tafe a ranar 18
Mu'azu Babangida Aliyu, taohon gwamnan a jihar Neja da ke arewa ta tsakiya a Najeriya ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Wasu mazauna jihar Neja sun bayyana irin jimami da halin da suka shiga bayan da wasu 'yan siyasa suka karbi lambobin asusunsu amma suka gaza ba su ko anini.
Tsohon ɗan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a jihar Neja, Umar Nasko ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC. Umar Nasko yayi alƙawarin yin aiki tuƙuru domin nasarar APC
Tsagerun yan bindiga sun kashe mutum shida sannan sun yi garkuwa da wasu mutane 50 a harin da suka kai kananan hukumomin Rafi da Wushishi da ke jihar Neja.
Wata mata wacce ta tattara iyalanta suka koma ƙasar waje da zama ta dawo rana nadamar hakan da tayi. Matar dai ita da mijinta basussuka suka ci domin tafiya.
Jihar Niger
Samu kari