Jihar Niger
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ne ya dauki Abubakar daga kan hanyar yayin da sauran matafiya suka makale a kan babbar hanyar, kamar yadda ARISE News ta ruwa
Mutane da dama sun halaka sakamakon farmakin da ‘yan bindiga suka kai kauyen Galkogo da ke karamar hukumar Shiroro a Jihar Neja, sun babbake gidaje da yawa.
‘Yan bindiga sun kai farmaki wasu anguwanni biyu, Fungan Bako da Kawo da ke karamar hukumar Rafi a Jihar Neja inda suka halaka mutane 2 kuma suka sace wasu.
Jami’an tsaro na Jihar Neja sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga da dama da suka dade suna addabar wasu garuruwan da ke karkashin karamar hukumar Munya da Shiro
Mummunar gobarar sassafe ta lakume kayayyaki musamman na masarufi na miliyoyin naira a babbar kasuwar Mokwa da ke hedkwatar karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja.
Mazajen sojojin Najeriya sun ragargaji mayakan kungiyar ta'addancin ISWAP a jihar Neja dake arewacin Najeriya, sun tura tulin yan ta'dda lahira yayin harin.
Jami'an tsaro na hadin gwiwa a jihar Neja sun damke masu laifi 28 sannan sun samo layuka iri-iri, kamar yadda hukumar ‘yan sanda ta bayyana a ranar Talata.
'Yan bindiga masu tarin yawa sun kai farmaki karamar hukumar Rafi ta jihar Neja, a wannan karon sun sheke mutum 1 yayin da suka yi garkuwa da wasu mutum 15.
Wasu tsagerun masu kwarmatawa yan ta'addan yan bindiga bayanai sun shiga hannu a wani ƙauye dake Abuja, eanda ya haɗa iyaka da jihar Neja a Arewa ta tsakiya.
Jihar Niger
Samu kari