Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnatin jihar Kaduna ta bakin kwmaishinan tsaro da harkokin cikin gida, Sanuel Aruwan, ta ce ta samu wasu bayanan sirri na shirin wasu yan siyasa bagan zabe.
Wannan rahoto yana dauke ne da sakamakon Gwamnan Jihar Kaduna. Uba Sani da Isa Ashiru su na yin kan-kan-kan a Kaduna. Wanda ya yi nasara zai gaji Nasir El-Rufai
Jam'iyyar PDP na baiwa jam'iyya mai mulki mamaki a sakamakon zaben rumfuma biyu da suka fito daga gidan gwamnatin Kaduna, Isah Ashiru ya samu nasara kan Sani.
A yau 18 ga watan Maris 2023, mutanen jihohin Kaduna da Adamawa za su zabi wanda zai zama sabon Gwamna. A Adamawa, za a gwabza da mace a takarar Gwamnan 2023.
Wasu ƙungiyoyi a Kudancin Kaduna sun marawa ɗanɓtakarar gwamnan jam!iyyar All Progressives Congress (APC), baya a zaɓen gwamnan jihar. Sun shirya yi masa aiki.
Mun kawo Bidiyon kyautar kaza ya kwadaito da wata mata za ta zabi Uba Sani. Matar da ta karbi kaza, ta tabbatar da cewa Uba Sani za ta ba kuri’a ya zama Gwamna
Mun kawo maku jerin manyan ‘Yan Takaran da ke hangen kujerar Nasir El-Rufai a Jihar Kaduna. Bayan dawowar mulkin farar hula a 1999 aka zabi Isa Ashiru Kudan
Ana zargin a kalla mutane hudu sun riga mu gidan gaskiya biyo bayan arangama tsakanin ayarin motoccin gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai da yan Shi'a a Kaduna.
Gwamnatin jihar Kaduna a ƙarƙashin gwamna Nasir Ahmed El-Rufai, ta ware miliyoyin kudi domin biyan hakkokin ƴan fansho da gratuti a jihar, ana dab da zabe.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari