Nasir Ahmad El-Rufai
Gwamnan jihar Kaduna mai barin gado Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa ba zai rika zuwa Kaduna ba sai idan idan ta kama dole bayan ya kamalla wa'adisa.
Idan an canza Gwamnati a Najeriya, Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce ba zai karbi matsayin Ministan babban birnin tarayya a gwamnatin Bola Tinubu ba.
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya magantu game da jita-jitar da ake yadawa kan cewa yana neman a bashi kujera a mulkin Tinubu da za a fara nan ba da jimawa ba.
Gwamnan jihar Kaduna, El-Rufai ya yi watsi da rade-radin cewa yana kamun kafa don samun mukamin shugaban ma'aikatan shugaban kasa a majlisar Sanata Bola Tinubu.
Wasu jami’an gwamnatin tarayya sun yi karar Nasir El-Rufai a kotu saboda ya rusa sashen makarantar FGC Malali, zai fallasa dalibai da malamai ga rashin tsaro.
A Twitter Mai magana da bakin Atiku Abubakar ya jero Ministocin APC. Daniel Bwala ya fadi wanda zai zama SGF, NSA, Shugaban ma’aikatan fada a mulkin Bola Tinubu
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce karfin halin Atiku Abubakar da Peter Obi suka yi sanadiyyar da Tinubu ya doke su, ya ba Gwamnoni shawara, ya ce a dauki darasi.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya bukaci shugaba Buhari ya ƙara tsaurara matakan tsaro yayin da ake tunkarar mika mulki ga Bola Ahmed Tinubu..
Rahoron da muke samu daga jihar Kaduna ya bayyana dalibai mata na sakandare suka tsere daga hannun wasu tsagerun 'yan bindigan da suka sace su a jihar Kaduna.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari