Nasir Ahmad El-Rufai
Jam'iyyar NNPP ta ce maganar da Nasir El-Rufa'i ya yi na cewa gwamnatin tarayya da APC na haddasa rikici a cikin 'yan adawa gaskiya ne ba karya ba.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bukaci masoyansa su biyo shi shafin TikTok domin yada tunaninsa game da siyasar Najeriya da jam’iyyarsu ta SDP.
Mallam Nasir El-Rufai ya zargi gwamnatin Kaduna da tsare Jafaru Sani bisa laifin da ba na hurumin jihar ba. Tsohon gwamnan ya yi Allah ya isa kan kama Jafaru.
Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi magana kan matsayarsa a APC inda ya jaddada cewa har yanzu mamba ne na jam’iyyar kuma yana son a dinga kiransa haka.
Karamin ministan gidaje da ci gaban birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya bi sahun masu yi wa Nasir Ahmad El-Rufai raddi kan sukar gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a Najeriya, Manjo Hamza Al-Mustapha ya koma jam'iyyar SDP ta hadu da Nasir El-Rufa'i. Ya sauya sheka ne a Abuja.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya fito ya gayawa duniya yadda shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi ya yi aiki a gwamnatinsa.
Magoya bayan Nasir El-Rufa'i sun i zargin cewa zaman Olu Agunloye a matsayin sakataren SDP zai ba gwamnatin Bola Tinubu damar yi wa jam'iyyar katsalandan.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa rashin naɗa shi minista ne ya tunzura shi ya bar jam'iyyar APC.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari