Jihar Nasarawa
‘Yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kashe sabon ango a Nasarawa, tare da sace amaryarsa. A Edo kuma, 'sun kashe magidanci tare da sace matarsa da ‘yar uwarta.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi magana kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Gwamnan ya ce yankin Arewa zai sake goyon bayan Shugaba Bola Tiinubu.
Gwamnatin Nasarawa ta ci gaba da tallafawa talakawa 6,000 da N7,000 a kowanne wata. An ce shirin zai karfafa dogaro da kai da kuma habaka sana’o’in hannu.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi magana kan rahotannin da ke cewa ya zabi wanda zai gaje shi a matsayin gwamna a zaben shekarar 2027.
Hatsari a gadar Karu da ke kan titin Abuja-Keffi ya kashe mutum 10, yayin da motoci 18 suka ƙone. Hukumar NBSA ta bukaci jama'a su bayar da jini don ceto rayuka.
An kawo wani katafaren kamfanin sarafa lithium a jihar Nasarawa, lamarin da ya jawo ake ganin za a samar da ayyukan yi ga matasa da dama a jihar.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun yi artabu da 'yan bindiga masu garkuwa da mutane. 'Yan sandan sun hallaka miyagun tare da kwato makamai.
Gwamnan jihar Nasarawa ya tara almajirai ya raba musu sadaka bayan sallar jumu'a. Gwamna Abdullahi Sule ya ce ya raba kudin ne saboda falalar azumi da neman lada.
Rikicin Majalisar dokokin jihar Legas na ɗaya daga cikin abubuwan da suka ɗauki hankali a makon jiya, mun tattaro maku makamantan haka da ya faru a jihohi.
Jihar Nasarawa
Samu kari