Musulmai
Sarkin Musulmi a Najeriya ya bayyana raanr da ya kamata Musulmai su fara duba jinjirin watan Ramadana da ke tafe nan da kwanaki kadan ga mai rai da lafiya.
A yanzu ta tabbata cewa Sheikh Saud Ash Shuraim, daya daga cikin limamai na dindindin a Masallacin Harami da ke Makkah, ya yi bankwana daga limancin masallaci.
An dade ana kai ruwa rana game da hukuncin zaman taro sakamakon mutuwa ko rasuwar wani makusanci. Dr Jamil Yusuf Zarewa ya bada amsoshi a cikin wannan rubutu.
Mai Alfarma Sarkin Musulmai a Najeriya, Alhaji Sa'ad Abubakar IIi, ya bukavi a fara duban jinjirin watan Sha'aban daga gobe Litinin 29 ga watan Rajab 1444.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya shawarci mahukunta su yi saurin kawo karshen halin da jama'a suka shiga na kunci domin yunwa ta fara yawa.
Wasu kungiyoyi a Najeriya sun koka kan cewa a dena alakanta saka hijabi da laifi ko masu laifi. Sun bayyana hakan ne a jLegas yayin bikin ranar hijabi na duniya
Wani dauke da bindiga ta kutsa wani masallaci da ke Pakistan ya kuma tada wani abin fashewa da ake zargin bam ne, ya hallaka mutum 59, sannan 159 sun jikkata
Gwamnatin Jihar Edo za ta rufe duk wani masallac, coci, kulob da gidan cashewa a garin muddin ba su saka na'uarar daidaita sautin da ke fitowa daga cikinsu ba.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya karyata rahoton da ya fito da dandalin sada zumunta na cewa yana goyon bayan takarar Peter Obi, dan takarar LP
Musulmai
Samu kari