Musulmai
An samu sabanin a zaman shari'ar wani dan kasuwa da matarsa a Kotun shari'a mqi zama a Magajin Gari Kaduna, yace sam bai saki matarsa ba kuma yana kaunarta.
Kotun shari'ar Musulunci mai zama a Magajin Gari Kaduna ta kawo karshen zaman Aure tsakanin Ango da Amarya na watanni uku saboda rashin zaman lafiya tsakani.
gwamna Abdullahi Ganduje yace yana nan kan bakarsa na tabbatar da hukuncin da kotu ta yankewa Abdul-Jabbar na kisa ta hanyar rataya, ya tabbatar da maganarsa
Kafin yanke masa hukunci Alkali ya baiwa sheikh Abduljabbar Kabara damar faɗin abinda yake son cewa, sai dai yace yana mai ba masoya hakuri, baya son sassauci.
bayan hukuncin da koton shari'ar musulunci ta yankewa ABdul-jabbar Nasiru Kabara, dalibansa sun magantu kan lamarin suna masu cewa basu amince da wannan batu ba
Yanzu-Yanzu: Jami'an Rundunar Tsaron Farin Kaya Sunyi Gaba Da Babba Dalibin Abdul-Jabbar Da Da kanninsa kamar yadda wakilin legit ya tabbatar da kamun da akai
Yau ne aka zo karshen shari'ar da ake gudanarwa tsakanin gwamnatin kano da shehin malamin addinin Islaman nan wato Abdul-Jabbar Nasiru kan zargin zagin ma'aiki
A yau Kotun shari'a mai zama a Kofar Kudu a Nasarawa cikin birnin Kano ta shirya yanke hukunci kan karar da aka shigar da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara.
Za a ji cewa shehin addinin Musuluncin nan kuma mabiyin mazhabar Shi’a da ke Kaduna, Sheikh Hamza Muhammad Lawal Badikko, ya yi mutuwar fuji'a mai ban mamaki.
Musulmai
Samu kari